Monday, September 21
Shadow

Da Duminsa: Update din wani babban dan siyasar Najeriya ya bayyana

Rahotanni na cewa, Update din wani babban dan siyasar Najeriya ya bayyana inda ake ta rade-radin maganar a kafafen sada zumunta.

Da yawa dai na kiran cewa, dan Allah kada a yada abin musamman kasancewarsa yana da iyali kada sunansu ya baci.

Saidai zuwa yanzu ba’a bayyana ko wanene ba, amma wasu rahotanni sun ce a Abuja yake da zama amma asalinsa da jihar Katsinane.

Karanta Wannan  Mahara sun shiga coci suka yankewa Fasto yatsu suka kuma harbeshi sannan suka sace mutane 6

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *