Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Farfesa Isa Ali Pantami ke kwaikwayon wani me cewa sai Malam

Dan Takarar gwamnan jihar Gombe a karkashin jam’iyyar PDP, Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana yanda yaga wani da aka bashi fastar wani dan takara daban bashi ba yana dagawa.

Yace amma a baki kuma yana fadin sai malam sai malam.

Yace duk da an baiwa mutumin fastar wani dan takara yana dagawa amma zuciyar malam take so.

Pantami ya kwaikwayi yanda mutumin ke yi.

@pantami_supporter1

Wani da aka turoshi da postan wani dan takara yafar cewa Gombe sai malam🀣🀣@Professor Isa Ali Pantami

♬ original sound – πŸ€πŸ¦… GIDAN PANTAMIYYA πŸ¦…πŸ€

Karanta Wannan  Da Duminsa: ICPC sun bayyana abubuwan da sua gano a gidan Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *