Wannan wanine ya jawo rigima a gidan rawa (Club) a Lagos inda ya karbi Naira Miliyan biyu da rabi (2.6M) daga wajan masu canji ya likawa masu rawa.
Ashe bashi da ko sisi.
Daga karshe dai an kamashi yayi wiki-wiki.