Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘Yan APC Suka dauki mata suka kaisu wajan yakin neman zabe da alkawarin za’a ba kowacce Naira Dubu 10 amma aka tafi aka barsu

Wannan wasu mata ne da wasu ‘yan Jam’iyyar APC suka daukesu zuwa wajan yakin neman zabe da alkawarin zasu basu Naira Dubu 10.

Saidai bayan Kammala Taron wanda suka musu Alkawarin kudin sun tsere.

Shine suka fito kafafen sada zumunta suna ta musu tonon Asiri.

Karanta Wannan  Hotuna: Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya je duba Gwamnan Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *