Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka ga wani Direba yana tuki yana kallin Tiktok

Wannan wani direba ne da aka gani yana Tuki yana kallon Tiktok.

Bidiyonsa ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta cewa wannan tukin Ganganci ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon dalibar makarantar sakandare tana latata da maza abokan karatunta su 5 ya bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *