Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka ga wani Direba yana tuki yana kallin Tiktok

Wannan wani direba ne da aka gani yana Tuki yana kallon Tiktok.

Bidiyonsa ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta cewa wannan tukin Ganganci ne.

Karanta Wannan  'Yar gidan Jarumin Finafinan Hausa, Zainab Sharif Aminu Ahlan Ta Yi Saukar Kur’ani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *