Friday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Mutanen jihar Yobe suka kunyata Gwamna Mai Mala buni a watan taron yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yakin neman zabe

A wajan taron yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yakin neman zabe a jihar Yobe.

Gwamnan jihar, Mai Mala Buni ya ce, Najeriya, Mutane suka rika cewa sai Atiku.

Bidiyon yayi ta yawo a kafafen sada zumunta ana ta tafka Muhawara.

https://twitter.com/KhadijahAminu4/status/2103147948523782618
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Babban Malamin Buddah dan shekaru 86 ya karbi Kalmar Shahada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *