Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata matashiya daga Arewa data je Umrah tana daukar Hoton dake nuna surar jikinta nata shan Allah wadai

Wannan wata matashiyace daga arewa data je aikin Umrah a kasar Saudiyya.

Kalar Hotuna da Bidiyon da take dauka tana dorawa a kafafen sada zumunta sun dauki hankula.

Hakan ya jawo cece-kuce inda ake ta Allah wadai da ita.

@b0sslady40

#CapCut @Salma_Indabawa💥🫶 @Momee Gombe

♬ son original – zahrae.glam
Karanta Wannan  A jihar Ogun ma ana zargin Tshàgyèràn dhaji sun je sun dauki Mùtànè

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *