Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Nan wasu ne da jam’iyyar APC ta dauko hayarsu san suce sun koma jam’iyyar ta APC da alkawarin za’a sallamesu, bayan an kammala taro an daukesu hotuna, ba’a basu ko sisi bashine suke ta Banbami

Nan wasu ne da jam’iyyar APC ta tattaro a jihar Ogun aka yi jinga dasu cewa zasu ce sun koma APC za’a sallamesu.

Bayan an yi taro an daukesu hotuna, sai suka nemi a basu kudin da aka musu alkawari, basu ga kowa ba.

Kalli Bidiyon a kasa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Nafiu Bala Gombe ana hira dashi a AIT da turanci amma yana bada amsa da Hausa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *