Saturday, September 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Najeriya da ya hadu da shugaban FIFA a birnin New York na kasar Amurka, Ya tamabyeshi ya Lagos da Abuja?

Dan Najeriya ya hadu da Shugaban FIFA, Gianni infantino a birnin New York City na kasar Amurka.

Ya gaya masa cewa daga Najeriya yake.

Shine ya tambayeshi ya Abuja da Lagos.

Yace masa lafiya lau.

Lamarin ya bashi mamaki yanda yaji shugaban FIFA ya kira sunayen manyan Biranen Najeriya kai tsaye.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni ban cewa Komi Gombe Mazynachiya ba>>Inji Malamin da yacewa Momi Gombe Fasika bayan da Khadija MaiNumfashi tace zata kaishi Kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *