Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmad Musa ya baiwa Mawaki, Ali Jita Naira Miliyan 5 a wajan bikin bude Event Center dinsa.
A baya dai an ga FMK ta baiwa Ali Jita naira Miliyan 200.