Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar siyasa, Ibrahim Masari ya hau jirgi me saukar Angulu dan zuwa Katsina gaishe da mahaifiyarsa

Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar siyasa, Ibrahim Masari kenan a akan Jirgi marar Matuki ya kama hanyar zuwa Katsina dan gaishe da mahaifiyarsa.

An ga masoya zagaye dashi suna ta jinjina masa

Karanta Wannan  A karshe dai 442 Ya baiwa baturiya da suke tare kalmar Shahada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *