Wednesday, August 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani me saka Sola yace ba zai iya ba, bayan da aka kaishi wannan gidan ya saka sola

Wannan wani gida ne da aka kai me saka sola yace ba zai iya hawa saman gidan ba.

Yace rufin gidan yayi tsawo sosai inda yace idan akwai wanda zai iya ya je yayi aikin amma shi ba zai iya ba.

Karanta Wannan  2027: Baba-Ahmed Ya Bukaci Tinubu Ya Janye, Ya Bar Matasa Su Yi Takara 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *