Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Dangote ya tashi tsaye dan gaishe da mawaki Burna Boy

An ga Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya tashu tsaye dan gaishe da Mawaki Burna Boy a yayin da Burna Boy din ya shiga daki ya tarar da Dangoten a zaune.

Shima dai Burna Boy ya rusuna dan gaishe da Dangoten.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tsohuwar matar Gfresh Maryak Nicki Minaj tana tuka GLK irin wadda ake samowa a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *