Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ya kai Budurwarsa gidan cin abinci, ta dauko Abincin dubu sha biyar yana ta fada

Wannan wani Saurayine da ya kai Budurwarsa gidan cin abinci dan ya burgeta.

Saidai bayan da ta dauko Abincin Naira dubu sha biyar, 15,000 ya tayar da hankali inda yace ba zai biya ba.

Yace da tsayawa suka yi suka girka a gida dubu sha biyar ta ma musu yawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Anata Yunwa-Yunwa mu har yanzu bamu ga yawaitar yunwar da ake fada ba>>Inji Gwamnatin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *