Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ya aika matarsa kasar Canada, ta yi Blocking dinsa

Ni ma’aikacin bankine.

Na nema kuma na samu damar zama a kasar Canada ni da iyalina.

Na ajiye aikin bankin da nake yi dan mutafi can ni da matata da yarana.

Saidai bankin sun ce sai na jira an yi bincike kan ofis din dana rike.

Dan haka ne na fara aika matata da yarana Kasar Canada dan kada damar ta wucemu.

Ko da matata ta isa kasar Canada da ‘ya’yana sai ta yi Blocking dina bana iya kiranta, sannan ta hana yarana magana dani.

Dama Tun kamin ta tafi akwai cin amanata da take yi da wasu mazan, amma na yi tsammanin idan muka je kasar Canada inda bata san kowa ba zata canja.

Karanta Wannan  Da Duminsa:Turawa sun fara kiran cewa a Rhaba Najeriya saboda ta kasa yiwa kowane bangare Adalci

Inji Magidanci Mr Francis Ushie

Ya bayyana cewa a yanzu yana tunanin zai mikawa ofishin jakadancin kasar Canada da korafi kan abinda matar tasa ta mai.

Sannan kuma yace duk da abinda ta mai, har yanzu yana sonta idan zata yadda ta canja halayenta.

Yace yanzu ko gidan da zai zauna bashi dashi.

Ni ma’aikacin bankine.

Karanta Wannan  Babu Dan Arewa da ya isa ya zama shugaban kasa a 2027 sai 2031 bayan Tinubu ya gama saboda Buhari ma sau biyu yayi mulki>>Inji Wike

Na nema kuma na samu damar zama a kasar Canada ni da iyalina.

Na ajiye aikin bankin da nake yi dan mutafi can ni da matata da yarana.

Saidai bankin sun ce sai na jira an yi bincike kan ofis din dana rike.

Dan haka ne na fara aika matata da yarana Kasar Canada dan kada damar ta wucemu.

Ko da matata ta isa kasar Canada da ‘ya’yana sai ta yi Blocking dina bana iya kiranta, sannan ta hana yarana magana dani.

Dama Tun kamin ta tafi akwai cin amanata da take yi da wasu mazan, amma na yi tsammanin idan muka je kasar Canada inda bata san kowa ba zata canja.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wasu matasa suka lalata fastar yakin neman zaben shugaba Tinubu a Kano

Inji Magidanci Mr Francis Ushie

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *