Thursday, October 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani Sojan Najeriya ke ihu yayin da ake cire masa targade

Wannan wani sojan Najeriya ne yake ta kurma Ihu a yayin da ake cire masa targade.

An ganshi ana rirrike dashi yana ta kwarmata ihu

Lamariya baiwa mutane mamaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija Osi ta sake daukar hankula bayan sakin wannan zazzafan Bidiyon tana rawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *