Monday, October 19
Shadow

Tauraron mawakin Najeriya, Wande Coal ya musulunta

Rahotanni sun bayyana cewa shahararren mawakin Najeriya, Wande Coal ya musulunta.

An tabbatar da hakanne a wajan bikin zagayowar ranar Haihuwarsa inda ya cika shekaru 41.

An ganshi tare da Musulmai ‘yan uwansa suna kiransa da sunan Abdulganiyu.

Asalin sunansa dai shine Oluwatobi Wande Ojosipe.

Wasu da suka sanshi tun tana matashi sun ce har wake-wake yayi a coci.

Karanta Wannan  Hotuna:Kalli yanda masu zàngà-zàngà suka yi yunkurin bankawa gidan sanata me wakiltar Yobe wuta a yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *