Monday, October 19
Shadow

Kalli Bidiyon yanda akawa Gwamnan Kaduna, Ihun Bama yi a Zaria

Rahotanni sun bayyana cewa, an yiwa Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani Ihun bama yi a garin Zaria.

Bidiyon lamarin nata yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga mutane tsaye a gefen Titi yayin da tawagar Motocin Gwamnan ke wucewa suna cewa bama yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Tankar Dakon man fetur ta yi ta ho mu gama da tawagar motocin kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *