
Wannan wani Baturene da yazo Najeriya.
An ganshi yana gaisawa da wani basaraken Yarbawa, saidai suna gama gaisawa ya goge hannunsa.
Lamarin dai ya jawo cece-kuce.

Wannan wani Baturene da yazo Najeriya.
An ganshi yana gaisawa da wani basaraken Yarbawa, saidai suna gama gaisawa ya goge hannunsa.
Lamarin dai ya jawo cece-kuce.