Wednesday, October 21
Shadow

Da Duminsa: Baba Dan Audu yayi Hadarin mota a hanyar Abuja

Rahotanni sun bayyana cewa, Hadarin mota ya rutsa da Tauraron fina-finan Hausa, Rabiu Rikadawa wanda aka fi sani da Baba Dan Audu.

Da kansa ne ya wallafa hakan a shafinsa na Facebook inda ya ce lamarin ya farune a yayin da yake kan hanyar komawa Kaduna daga Abuja.

Ya nuna motar kirar Peugeot 406 da yayi hadarin da ita.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Kalli Hotun da Bidiyon: Irin kyakkyawar tarbar da Gwamna Abba ya samu a Kano bayan dawowa daga babban taron APC na kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *