
An yiwa Motocin yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ihun Bama yi a jihar Kaduna.
Hakan na zuwane kwana daya kamin zuwa shugaban kasar Kaduna dan kaddamar da dara yakin neman zabensa.
Shugaba Tinubu jihohi 12 kadai zai je yakin neman zabe inda zai fara da jihar Kaduna.