Wannan fastar yakin neman zaben Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ce da aka saka a jihar Naija tare da gwamnan jihar, Umar Bago.
Saidai Domin a hana mutane yaga fastar, an saka waya me shokin a jikin karfen daya rike fastar.