Monday, October 26
Shadow

Zee Gombe tace ta gama da mijin wata ya sallameta inda ta ajiye lambar waya tace tana jiran mijin wata kuma

Matashiya Zee Gombe dake Tallata dan takarar Gwamnan jihar Gombe a jam’iyyar PDP, Farfesa Isa Ali Pantami, ta bayyana cewa yanzu ta gama da mijin wata ya sallameta

Sannan taa jiye lamba inda tace mijin wata gata available, a karshe taje duk wacce bata nema da mijin wata ta yi kuskure dan ita gashi mazan wasu nata kashe mata kudi

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Abinda dan Kwallon Najeriya, Ola Aina yace akan Haduwar Super Eagles da Morocco

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *