An yima Atiku Abubakar Ihun Bamaso a Sokoto.
An ga wasu matasa a gefen titi suna yiwa Atiku Abubakar Ihun Bamaso a Jihar Sokoto.
A yaune dai Atiku Abubakar ya kaddamar da yakin neman zabensa a jihar ta Sokoto karkashin jam’iyyar ADC.