
Malamin Addinin Islama Sheikh Nura Khakid ya bayyana cewa, duk wanda yace sai an yi Sunnah da Tauhidi za’a samu zaman Lafiya to dan ta @adda ne.
Malam ya bayyana hakane a wani karatunsa da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
Malamin yace kyawawaj halaye da dabi’u sune ke kawo zaman Lafiya.