Tuesday, November 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘ya’yan Larabawa ke kwallo a cikin Masallaci

Wannan wasu ‘ya’yan Larabawane da aka ga suna buga kwallo a cikin Msallaci.

Duk da da yawa an yadda abinda suka yi bai dace ba amma wasu sun ce da a Najeriya ne musamman Arewa Allah kadai yasan abinda za’a musu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Najeriya ce kadai kasar Duniya da aka ce za'a kawowa Khari amma aka mayar da Abin Comedy>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *