Tuesday, November 17
Shadow

Kalli Bidiyon Yanda akawa Gwamban Zamfara da amataimakinsa Ihun Bamayi a wajan yakin neman zaben Shugaba Tinubu

An ga wani Bidiyo nata yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare tare da mataimakinsa a cikin bainar Jama’a.

An ji Jama’ar na musu Ihun Bama yi.

Yayin da jami’an tsaro suka fitar dasu da kyar.

Karanta Wannan  Jihar Delta ta yi dokar hana Ma'aikatan jihar Tara gemu da yawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *