Tuesday, November 17
Shadow

Ikon Allah: Kalli Yanda aka je Ofishin uwargidan Gwamnan Kano ake ta rawa bayan da Gwamnan ya saki Matarsa Zainab Musa Kwankwaso

Kawaye da hadiman Uwargidan Gwamnan Kano, sun sameta a Ofishinta inda aka ga suna rawa suna shewa suna nuna murnarsu da sakin ,zainab Musa Kwankwaso.

A jiyane dai Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanar da sakin Zainab a wajan wani taro.

Wanda lamarin ya jawo cece-kuce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Farar Hula suna taimakawa sojoji da suka yi hadari a kudancin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *