Monday, November 23
Shadow

Ado Gwanja ya kara yin waka dan karfafa zaben shugaba na gari

Shahararren Mawakin Hausa, Ado Gwanja ya sake yin wakar karfafawa mutane su zabi shugaba na gari.

Gwanja ya saki wakar tasa a shafukansa na sada zumunta inda aka ji yana zayyano irin shuwagabannin da suka dace a zaba.

Wannan itace waka kusan ta 3 da Ado Isa Gwanja yayi wadda take karfafa zaben gaskiya da zaben shugaba na gari.

Karanta Wannan  Matatar man fetur ta Dangote ta rage farashin ma fetur daga 828 zuwa 699 kan kowace Lita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *