Friday, November 6
Shadow

Sheikh Alkashnawy Ya Kammala Karatun Digirinsa Na Biyu Da Sakamako Mafi Daraja A Jami’ar Annadha Dake Ƙasar Niger

Daga Comr Nura Siniya

Fitaccen malamin addinin Islama a Najeriya daga jihar Katsina Sheikh. Mal. Ismail Zakariya Alkashnawy, ya kammala karatun sa na digirin digirgir (PhD) a ɓangaren Larabci a jami’ar Annahdha International University da ke Niamey a ƙasar Niger.

Haziƙin Malamin Dr. Alkashnawy, ya nuna hazaƙa sosai, yayin da ya kammala karatun da mataki mafi daraja (First Class).

Karanta Wannan  Ku yi hakuri da rashin wutar da kuke fama da ita, zamu gyara>>Ministan wutar Lantarki ya baiwa 'yan Najeriya hakuri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *