Sunday, May 18
Shadow

Hotuna:Kalli yanda masu zàngà-zàngà suka yi yunkurin bankawa gidan sanata me wakiltar Yobe wuta a yau

Zanga-zangar lumana daga nan Potiskum Jihar Yobe, inda aka yi yunkurin sa wuta a Gidan Sanata mai wakiltar Yobe ta kudu.

Kafin lamarin ya yi sanyi, ma su hatsaniyar sun yi nasarar balle duka wasu nau’in karafuna da ke jikin gidan gabadaya.

Allaah ya kauta.
Ameer B Mato

Karanta Wannan  Hotuna:Sau 3 wadannan iyayen na haihuwar jarirai suna yaddawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *