Thursday, October 3
Shadow

Amfanin tazargade

Amfanin Tazargade ( Artemisia) Ga Lafiyar Jikin Dan Adam

TAZARGADE??

Tana daya daga cikin dadaddun ciyawoyin da ake amfani da su a bangarori mabambanta na kiwon lafiya, kuma ana sanyata a ruwan wanki domin fitar da karni ko wari da dai sauran su.

Yanzu insha ALLAH za mu kawo muku wasu daga cikin amfanin da takeyi ga lafiyar mu, daga cikin abubuwan da take magancewa da yardar Allah su ne kamar haka:

1- Zazzabin cizon sauro, ko duk wani zazzabi na (Maleria).

2- yin Amai
3- matsalar ciwon ciki.
4- matsalar ciwon shanyewar barin jiki.
5- matsalar ciwon Qoda
6- Tana daidata jinin al’ada.
7- Gubar Ciki
8- Hawan Jini
9- ciwon kai

Karanta Wannan  Amfanin hakuri a rayuwa

YADDA AKE AMFANI DA ITA:
Asamo ganyen a nikeshi yazam gari karamin cokali safe rana dare so uku a rana
A kunu Ko Koko Ko Yaughourt

2- Mai shayarwa
3- Mai ciwon farfadiya
4- Sai ƙananan yaran da basu wuce Shekarau 2 ba.

DAGA DR SALIHANNUR
Tell:
+234 9073338538.

AMFANIN SHAIHA ( Tazargade) GA AL’AURAR MACE

Tazargade yanada tasiri sosai wajen gyara al’aurar mace musamman ma wajen kara matsi ma macenta tahaifu, kokuma gabanta yabude sosai, sannan yana taimakawa wajen kashe kwayoyin infection Wanda yake janyo abubuwa kamar haka:

  • Karancin ni’ima.
  • Rashin jindadin saduwa da maigida.
  • Bushewar gaba.
  • Jinzafi lokacin saduwa.
  • Fitar farin ruwa kamar kindirmu.
  • Kaikayi. Dasauranu.
Karanta Wannan  Amfanin ganyen gwaiba

YADDA AKE AMFANI DASHI
Za’a debi cikin babban cokali daya azubashi acikin tafasasshen ruwa kamar litre biyu daga bisani sai abarshi yadan huce kadan, sai ashiga ciki azauna kamar minti goma. Anaso amaimaita haka kullum sau daya natsawon sati daya insha Allahu zakiga abin mamaki.

SHADADI HERBAL & ISLAMIC MEDICINE CENTRE ARGUNGU
08031399678/08025755752 Director Herbal Medical Practitioners Association Kebbi State.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *