Sunday, May 11
Shadow

Kalli Hoton gawar Wata mata me ciki da aka gani tsirara kwance akan titi

An ga gawar wata mata me ciki kwance tsirara akan titi wanda lamarin ya tayarwa da mutane hankali.

An ga gawarne a titin Amaraku-Umudim dake karamar hukumar Isiala-Mbano ta jihar Imo.

Saidai ba’a kai ga tantance menene sanadiyyar mutuwar matar ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo, yanda aka tursasa wani barawo cin Attarugu da Tafasashshen ruwan zafi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *