Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnan jihar Naija, Umar Bago ya aikawa Wasu matasa da Tallafin Naira dubu dari shine suka ce basaso, suka yi amfani da kudin suka sai butoci suka kai masallatan Unguwarsu

Gwamnan jihar Naija Ya aikawa dangin matasa da suka rasa rayukansu a wajan hakar ma’adanai da tallafin naira dubu dari.

Saidai sun ce basa so, inda suka yi amfani da kudin wajan sayen Butoci suka kai masallatan inguwarsu.

Karanta Wannan  Bazan sake yin aure ba amma kuma dole in sake haihuwa ko ma ta halin yaya dan ina son haihuwar diya mace>>Inji daya daga cikin zawarawan taurarin fina-finai mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *