Friday, June 26
Shadow

Jarumin Finafinan Hausa, Yakubu Muhammad Ya Dauki Nauyin Karatun Wasu Yara Guda Biyu Har Zuwa Jami’a

Jarumin Finafinan Hausa, Yakubu Muhammad Ya Dauki Nauyin Karatun Wasu Yara Guda Biyu Har Zuwa Jami’a.

Jarumin ya dauki nauyin karatun yaran ne bayan ya ga wani bidiyon su a kafar sadarwa inda suke kalaman aluta da ‘yan jami’a suke yi. Wanda hakan ya sa ya yi tattaki har zuwa garin Wudil domin ganawa da yaran da kuma iyayensu.

Karanta Wannan  Hukumar 'yansandan Najeriya zata hukunta 'yansanda masu cin zalin Direbobi suna karbar musu kudi a jihohin Inyamurai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *