Monday, December 16
Shadow

Hotunan Rahama Sadau yayin da take shakatawa a kasar Turkiyya

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan yayin da take shakatawa a kasar Turkiyya.

Ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da yawa suka yaba:

Karanta Wannan  Kalli Kwalliyar Sallah ta Baballe Hayatu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *