September 6, 2024 by Bashir Ahmed Yau Marigayi Sheik Abubakar Gero Argungu Ke Cika Shekara Guda Cif Da Rasuwa Allah Ya gafarta masa. Karanta Wannan Zan jagiranci Zanga-zanga wadda zamu kori duk wani dan majalisa daga gidansa ya koma majalisar da zama, ko dai su sanya shugaban kasa ya magance matsalar tsaro ko kuma idan ba zai iya ba su tsigeshi>>Inji IG Wala