Dan jarida daga Arewa, Jafar-Jafar ya bayyana cewa, dama can ba cancanta aka bi ba wajan baiwa Ajuri Ngelale aikin me magana da yawun shugaban kasa ba.
Yace kawai dan yana kama da turawane kuma ya iya turanci irin na turawa shiyasa aka bashi aikin.
Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta.
Saidai wasu sun yadda da abinda yake amma wasu sunce hassada ce ke damun Jafa-Jafar.