Friday, December 12
Shadow

Bidiyo: Yanda wannan matar ta kashe mijinta ta kona gawarshi

Wannan matar ta kashe mijinta sannan ta kona gawarshi.

Matar dai me suna Rahimat Salaum ta sha Allah wadai saboda wannan mummunan aiki data aikata.

https://www.youtube.com/watch?v=ccv_uIKr7H8?si=OGaV2xjCl4mHQtwX
Karanta Wannan  Hotuna: Kalli Yanda aka hadawa Dangote Kek din murnar ranar Haihuwarsa na manyan motoci da ya kayatar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *