Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka tursasawa matashi ya karbi dansa bayan da yawa budurwarsa cikin shege

An tursasawa wani matashi ya karbi dansa duk da baya so ko bai shirya ba bayan da yawa budurwarsa cikin shege kuma ta haihu.

Bidiyon faruwar lamarin ya watsu a shafukan sada zumunta sosai inda mutane su kaita bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  Tonon Silili, Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya haura shekaru 90 ba 88 kamar yanda yake ikirari>>Inji Tsohon Gwamnan Ogun, Amosun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *