Monday, December 16
Shadow

Hotuna:Tsohon Mataimakin gwamnan jihar Kano, Hafiz Abubakar ya kaiwa Sarki Muhammad Sanusi II ziyarar mubaya’a

Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Hafiz Abubakar ya kaiwa me martaba Sarki Muhammad Sanusi II ziyarar Mubaya’a.

Wadannan hotunane daga ziyarar da ya kaiwa sarkin:

Karanta Wannan  Darajar Naira ta dan farfado a kasuwar Canji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *