Friday, December 5
Shadow

Dubu saba’in din da aka kara mana a matsayin mafi karancin Albashi a yanzu bata da amfani Saboda farashin Man fetur>>NLC

Kungiyar Kwadago ta NLC ta bayyana cewa karin albashin da aka mata na Naira Dubu 70 bashi da Amfani a yanzu saboda tashin farashin man fetur.

Kungiyar ta bayyana hakane ta bakin shugaban ta, Joe Ajaero inda yace Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yaudaresu suka amince da naira 700 a matsayin mafi karancin Albashi.

A yanzu dai,Kungiyar ta Kwadago zata gana da shugaban kasa dan neman mafita kan lamarin.

Karanta Wannan  Da ace tintuni da sabon taken Najeriya ake amfani da ba'a samu matsalar tsaron da ake fama da ita ba>>Inji kakakin majalisar tarayya Akpabio

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *