Thursday, March 26
Shadow

Bidiyo: Tinubu da ‘yan majalisa suna rera sabon taken Najeriya

Shugaban kasaz Bola Ahmad Tinubu da ‘yan majalisa kenan a wannan bidiyon suke rera sabon taken Najeriya.

Tinubu ya sakawa sabuwar dokar data samar da taken Najeriyar hannu.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Ana rade-radin akwai yiyuwar tsohon Ministan tsaro, Alhaji Badaru Abubakar zai koma jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *