INNÁ LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UƝ
Allah Ya Yiwa Alhaji Ali Obobo Da Ya Taba Zuwa Ƙasar Saudiyya Kan Keke Rásųwa Cikin Daren Nan A Asibiti, Bayan Ya Sha Fama Da Jinya.
Idan Baku Manta Ba Shine Wanda Da Yake Yawan Tattakin Zuwa Ziyara A Wurare Da Dama Domin Sada Zumunci Tareda Zagaye Kasashe A Keke Ko Kafa
Allah Ya Gafarta Masa. Ameen!