Monday, December 16
Shadow

Isra’ila ta kashe mutum aƙalla 100 a hare-hare da ta kai Lebanon

Ma’aikatar lafiya ta Lebanon ta ce Isra’ila ta kashe mutum aƙalla 100 a wasu hare-hare ta sama da ta kai ƙasar.

Hakan na kunshe ne cikin sabbin alkaluma da ma’aikatar ta fitar, inda ta ce an kuma jikkata mutum sama da 400.

Karanta Wannan  Masu zanga-zanga sun yi artabu da ƴan sandan Isra'ila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *