Wasu mata da suka yi fada akan namiji a wani shagon sayar da magani sun dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.
Dayar matar ta cirewa ‘yar uwarta yatsa wanda hakan ya jawo cece-kuce.