Friday, December 5
Shadow

Gwamnan jihar Akwa-Ibom ya nada diyarsa a matsayin First Lady bayan da matarsa ta rasu

Gwamnan jihar Akwa-Ibom, Umo Eno ya sanar da diyarsa Helen a matsayin wadda zata zama first Lady a jihar bayan mutuwar matarsa, Pastor Patience Eno.

Ya bayyana hakane a yayin da tawagar matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta kai masa ziyarar ta’aziyyar rashin da yayi.

Ya bayyana cewa, yana da yakinin diyar tasa zata iya rike wannan mukami yanda ya kamata.

Yace zata yi aiki tare da mataimakinsa da kuma kwamishiniyar harkokin mata ta jihar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Karka yadda ka Nemi Amaryarka a Daren Farko, ka bari sai an kwana 6 dan kada ta renaka taga a yunwace kake>>Inji Wannan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *