Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan hutun da yayi na tsawon lokaci a Landan dake kasar Ingila.
Shugaba Buhari ya sauka a filin jirgin malam Aminu Kano dake Kano inda manyan jami’an gwamnati da ‘yan uwa da abokan arziki suka tarbeshi: