Wednesday, November 11
Shadow

Hoto: An kama mahaifi da yawa diyarsa me shekara daya fyàdè

‘Yansanda a jihar Anambra bisa hadin gwiwar kungiyar ‘yanci sun kama wani magidanci me shekaru 46 bisa zargin yiwa diyarsa me shekara daya fyade.

Mutumin me suna Christopher Ugwunna Azubuike An kamashi ne a kauyen, Uratta Amaogwugwu dake karamar hukumar Isialangwa North a jihar.

Diyar tashi ita daya ce tilo suka haifa wadda ke da shekara 1 da watanni 9 da haihuwa bayan sun shafe shekaru 5 da yin aure.

An kai yarinyar Asibiti kuma likitoci sun tabbatar da cewa an mata fyade.

Wanda ake zargin yana hannun ‘Yansanda kuma ana ci gaba da bincike.

Karanta Wannan  Ji yanda wani tela yawa wata mata karyar cewa yana da cutar Kanjamau bayan data tsareshi a gidanta ta matsa mai sai yayi làlàtà da ita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *